Ezekiel 21:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
wasasshe don kisa, gogagge har yana walwal kamar walƙiya! “ ‘Kada ku yi farin ciki, hukunci yana zuwa, domin kowa ya ƙi jin abin da na yi gargaɗi a kai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَنْ وَاسَشِ دُواْمِنْ كِسَا، أَنْ‌غُواْغٜىٰشِ يَنَ ڨَلْڨَلِ كَمَرْ وَلْڧِيَ؞ يَيَ ذَامُجِے دَاطِنْ وَنَّنْ؟ تَكُواْبِنَّنْ، بَذَاعَ ڟَيْ دَشِيبَ، يَارِغَا يَسَارٜىٰ سَنْدَنْ مُلْكِ مَيْ ڧَرْڢِے!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
An wasa shi domin kisa, An goge shi don ya yi walwal kamar walƙiya!’ Ba wanda zai iya tsai da shi, domin kun ƙi karɓar shawara.