Ezekiel 21:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โโโAn ba da wannan takobi don a goge, don a kama da hannu; an washe shi aka kuma goge, shiryayye don a yi kisa da shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูููู ุจูุงุฏู ุชููููุงูุจููู ุงููุบููุงูุบูููฐุดูุ ุฏููุงูู
ููู ุงูู ุฑฺูงูููฐุดู ุบูู
ู ุงูููููููุ ุงูููู ููุงุณู ุชููููุงูุจูููุ ุงููููโุบููุงูุบูููฐุดูุ ุฏููุงูู
ููู ุงูู ุณูุงุดู ุงูู ุญูููููู ู
ููู ููุณูุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
An ba da takobin a goge shi domin a riฦe. An wasa shi, an kuma goge shi domin a ba mai kashewa.