Ezekiel 21:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka yi kuka ka yi makoki, ɗan mutum, gama yana gāba da dukan sarakunan Isra’ila. An jefa su ga takobi tare da jama’ata. Saboda haka ku buga ƙirjinku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يِكُوكَا، كَتَادَ إِيهُ، يَا كَيْ طَنْ مُتُمْ، غَمَا تَكُواْبِنْ يَنَ غَابَادَ مُتَنٜىٰنَنٜىٰ، يَنَ كُمَ غَابَادَ دُكَنْ سَرَاكُنَنْ إِسْرَٰٓءِيلَ نٜىٰ؞ أَنْ بَادَسُو غَ تَكُواْبِے، دَسُو دَ مُتَنٜىٰنَ؞ أَيَّ! سَا حَنُّ عَكَيْ سَبُواْدَ بَڧِنْ ثِكِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka yi kuka, ka yi ihu, ya ɗan mutum, gama takobin yana gāba da jama'ata da dukan shugabannin Isra'ila. An ba da shugabanni da jama'ata ga takobi, sai ka buga ƙirjinka da baƙin ciki.