Ezekiel 21:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ɗan mutum, ka nuna hanyoyi biyu inda takobin sarkin Babilon zai bi, duka biyun su fara daga ƙasa guda. Ka kafa shaida inda hanyar za tă rabu zuwa cikin birni.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«يَا كَيْ طَنْ مُتُمْ، سَيْ كَظَانَ هَنْيُواْيِ بِيُ سُذَمَ عَلَمَ عِنْدَ تَكُواْبِنْ سَرْكِنْ بَابِيلَ ذَيْبِے، دُكَنْسُ ذَاسُ ڢِتُواْ دَغَ ڧَسَا طَيَ؞ سَعَنً كَكَڢَ عَلَمَ عَكَنْ مَرَرَّبَرْ حَنْيَ، عَلَمَرْ دَ ذَاتَ نُونَ حَنْيَ ذُوَا ثِكِنْ بِرْنِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ya ɗan mutum, ka nuna hanya biyu inda takobin Sarkin Babila zai bi. Dukansu biyu za su fito daga ƙasa ɗaya. Ka kafa shaidar hanya a kan magamin hanya zuwa birni.