Ezekiel 21:24 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ€œSaboda haka ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa, โ€˜Domin ku mutanen nan kun tuna da laifinku ta wurin tawaye, kun kuma bayyana zunubanku cikin dukan abin da kuke yi, domin kun yi haka, za a kama ku.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุงู•ูู†ู’ุฌูู†ู ุนูุจูŽู†ู’โ€Œุบูุฌู ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุŒ โ€นุญูŽฺงููŠฺงูŽุŒ ูƒูู†ู’ ุณูŽุง ุนูŽุชูู†ูŽ ุฏูŽ ู„ูŽูŠู’ฺขููˆุงู’ฺขูู†ู’ูƒูุŒ ูƒูู†ู’ ูƒูู…ูŽุณูŽุง ุฐูู†ูุจูŽู†ู’ูƒู ู†ูŽุบูŽู†ู’โ€ŒุบูŽู†ู’ุซู ุณููƒูŽ ุชููˆุงู’ู†ูุŒ ุฐูู†ูุจูŽู†ู’ูƒู ูƒูู…ูŽ ุณููƒูŽ ุจูŽูŠู‘ูŽู†ูŽุž ุชูู†ู’ุฏูŽ ูƒูู†ู’ ุณูŽุง ู†ูŽุชูู†ูŽ ุฏูŽ ูˆูŽุทูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ู„ูŽูŠู’ฺขููˆุงู’ฺขูู†ู’ูƒู ุฏููƒูŽุŒ ุชููˆุงู’ ุฏูŽ ุญูŽู†ู‘ู ุฐูŽุงุนูŽ ูƒูŽู…ูŽูƒู ุนูŽูƒูŽูŠู’ูƒู ุจูŽูˆู’ุชูŽุงุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin haka ni Ubangiji Allah na ce, tun da yake kun sa a tuna da laifofinku, an kuma tone su, laifofinku kuma sun bayyana cikin ayyukanku, kun tonu, to, za a kama ku a cikinsu.