Ezekiel 21:28 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Kai kuma, ɗan mutum, ka yi annabci ka ce, ‘Ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa game da Ammonawa da kuma zarginsu. “ ‘Takobi, takobi, an ja don kisa, an goge don cinyewa yana haske kamar walƙiya!
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«كَيْ كُمَ، يَا كَيْ طَنْ مُتُمْ، كَيِ أَنَّبْثِ كَثٜىٰ، ‹إِنْجِ أَبِنْدَ عُبَنْ‌غِجِ يَهْوٜىٰهْ يَڢَطَا غَمٜىٰدَ أَمُّواْنَاوَا دَ ذَاغِنْ دَ سُكَيِ وَمُتَنٜىٰنَ، « ‹تَكُواْبِے، تَكُواْبِے، أَنْظَارٜىٰ تَكُواْبِے دُواْمِنْ كِسَا! أَنْ غُواْغٜىٰ تَكُواْبِنْ دُواْمِنْ يَثِ يَيِ ڨَلْڨَلِ كَمَرْ وَلْڧِيَ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Kai ɗan mutum, ka yi annabci, ka ce, ga abin da Ubangiji Allah ya ce a kan Ammonawa, da a kan zarginsu. ‘An zare takobi don kashe-kashe, An goge shi don ya yi sheƙi kamar walƙiya!