Ezekiel 21:29 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk da wahayin ƙarya game da kai, duban ƙarya game da kai, za a sa shi a wuyan mugaye waɗanda za a kashe, waɗanda kwanansu ta zo, waɗanda lokacin hukuncinsu ya cika fal.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكْ دَ رُعُيَرْ ڧَضْيَارْ دَ عَكَيِ غَمٜىٰ دَكُو، دَ دُوبَانْ ڧَضْيَارْ دَ عَكَيِ غَمٜىٰ دَكُو، ذَاعَ سَا تَكُواْبِے أَوُيَنْ مَاسُ بَنْ ڨَمَ دَ مُوغَيٜىٰ، غَمَا غَ وَطَنَّنْ رَانَرْسُ تَذُواْ، لُواْكَثِنْ حُكُنْثِنْسُ يَيِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka faɗa wa Ammonawa, cewa wahayin da suke gani ƙarya ne annabcin da suke yi kuma ƙarya ne. Su mugaye ne, ranar hukuncinsu tana zuwa. Za a sare wuyansu da takobi.