Ezekiel 21:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan duka mutane za su san cewa Ni Ubangiji na ja takobina daga kubensa; ba zai sāke koma kuma ba.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكَنْ مُتَنٜىٰ ذَاسُ سَنِ ثٜىٰوَ نِے يَهْوٜىٰهْ نٜىٰ، نَظَارٜىٰ تَكُواْبِنَ دَغَ غِدَنْسَ، بَكُوَ ذَنْ سَاكٜىٰ مَيْدَشِ أَغِدَنْسَبَ؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dukan mutane kuwa za su sani, ni Ubangiji, na zare takobina daga cikin kubensa, ba kuwa zan sāke mayar da shi a kubensa ba.