Ezekiel 21:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Saboda ka yi nishi, ɗan mutum! Yi nishi a gabansu da ajiyar zuciya da ɓacin rai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«سَبُواْدَ حَكَ، يَا كَيْ طَنْ مُتُمْ، يِمَكُواْكِ! أَ عِدُوانْسُ، يِنِيشِ دَ أَجِيَرْ ذُوثِيَا دَ بَڧِنْ ثِكِ مَيْ ذَاڢِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Domin haka, ya kai ɗan mutum, sai ka yi nishi, da ajiyar zuciya, da baƙin ciki mai zafi a gabansu.