Ezekiel 21:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ɗan mutum, yi annabci ka ce, ‘Ga abin da Ubangiji ya faɗa, “ ‘Takobi, takobi, wasasshe da kuma gogagge,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«يَا كَيْ طَنْ مُتُمْ، كَيِ أَنَّبْثِ كَثٜىٰ، « ‹إِنْجِنِ يَهْوٜىٰهْ ، تَكُواْبِے، تَكُواْبِنْ دَ عَكَ وَاسَ، عَكَ كُمَ غُواْغٜىٰ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ya ɗan mutum, ka yi annabci, ka ce ni Ubangiji na ce, ‘Takobi, takobi wasasshe, Kuma gogagge!
Recommended Reading