Ezekiel 22:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ƙarfin halinki zai jure ko kuwa hannuwanki za su yi ƙarfi a ranar da na gamu da ke? Ni Ubangiji na faɗa, zan kuma aikata.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْ ڧَرْڢِنْ ذُوثِيَارْكَ ذَيْ عِيَ جِمْرٜىٰوَ؟ كُواْ حَنُّوَنْكَ ذَاسُيِ ڧَرْڢِے أَ رَانَرْ دَ ذَنْ غَمُ دَكَيْ؟ نِے يَهْوٜىٰهْ نَا ڢَطَا، ذَنْ كُوَ عَيْكَتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zuciyarka za ta iya ɗaurewa, hannuwanka kuma za su ƙarfafa a ranar da zan gamu da kai? Ni Ubangiji na faɗa, zan kuwa aikata.