Ezekiel 22:19 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa, ‘Domin ku duka kun zama ƙwan maƙera, zan tattara ku a Urushalima.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَبُواْدَ حَكَ، إِنْجِنِ عُبَنْغِجِ يَهْوٜىٰهْ ، دُواْمِنْ دُكَنْكُ كُنْ ذَمَ كَمَرْ دَتِّنْ دَ مَڧٜىٰرِ يَظُبَرْ، ذَنْ تَتَّرَاكُ أَ عُرُوشَلِيمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka ni Ubangiji Allah na ce da yake dukanku kun zama ƙwan maƙera zan tattara dukanku a Urushalima.