Ezekiel 22:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ɗan mutum, za ka shari’anta ta? Za ka shari’anta wannan birni mai kisankai? To, sai ka kalubalance ta da dukan ayyukanta na banƙyama
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«يَا كَيْ طَنْ مُتُمْ، كَيْ سَيْ كَيِ مُسُ شَرِيعَ؞ كَيِ وَبِرْنِنَّنْ مَيْ ظُبْدَ جِنِ شَرِيعَ؞ سَيْ كَسَنَرْ مَسَ دَ دُكَنْ أَيُّكَنْسَ نَبَنْ ڨَمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Kai ɗan mutum, za ka shara'anta? Za ka shara'anta birni mai kisankai? To, sai ka faɗa masa dukan ayyukansa na banƙyama.