Ezekiel 22:20 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kamar yadda mutane sukan tattara azurfa, tagulla, ฦ™arfe, darma da kuza a cikin tanderu don su narkar da su da wuta, haka zan tattara ku cikin fushina da kuma hasalata in sa ku cikin birnin in narkar da ku.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฐูŽู†ู’ ุชูŽุชู‘ูŽุฑูŽุงูƒู ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ู…ูุชูู…ู’ ูŠูŽูƒูŽู†ู’ ุชูŽุชู‘ูŽุงุฑูŽ ุงู”ูŽุธูุฑู’ฺขูŽุง ุฏูŽ ุชูŽุบูู„ู‘ูŽ ุฏูŽ ุจูŽฺงูู†ู’ ฺงูŽุฑู’ฺขูœู‰ูฐ ุฏูŽ ุฏูŽุฑู’ู…ูŽ ุฏูŽ ูƒูู…ูŽ ูƒูุธูŽ ุนูŽุซููƒูู†ู’ ูˆูุชูŽุฑู’ ู…ูŽฺงูœู‰ูฐุฑูŽุŒ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุงู”ูŽ ู‡ููˆุฑูŽ ูˆูุชูŽุง ุนูŽูƒูŽู†ู’ุณู ุณูู†ูŽุฑู’ูƒูœู‰ูฐุž ุญูŽูƒูŽ ุฐูŽู†ู’ ุชูŽุชู‘ูŽุฑูŽุงูƒู ุนูŽุซููƒูู†ู’ ฺขูุดูู†ูŽ ุฏูŽ ุซููƒูู†ู’ ุฐูŽุงฺขูู†ู’ ฺขูุดูู†ูŽ ุงู•ูู†ู’ ู†ูŽุฑู’ูƒูŽุฑู’ ุฏูŽูƒููˆุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kamar yadda mutane sukan tattara azurfa, da tagulla, da baฦ™in ฦ™arfe, da darma, da kuza a cikin tanderu, su hura wuta a kansu, don su narkar da su, haka zan tattara ku da zafin fushina in narkar da ku.