Ezekiel 22:24 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ɗan mutum, ka faɗa wa ƙasar, ‘Ke ƙasa ce marar ruwan sama ko yayyafi a ranar hasala.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«يَا كَيْ طَنْ مُتُمْ، كَثٜىٰ مَتَ، ‹كٜىٰ ڧَسَاثٜىٰ مَرَرْ ڟَبْتَ، وَدَّ أَ رَانَرْ ڢُشِنَ بَعَوَنْكٜىٰكِ دَ ضُوً سَمَبَ؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ɗan mutum, ka ce mata, ‘Ke ƙasa ce marar tsarki, wadda ba a yi ruwan sama a kanki ba a lokacin da na yi fushi.’