Ezekiel 22:25 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Akwai haษin bakin sarakunanki a cikinki kamar rurin zaki mai yayyage ganimarsa; suna cin mutane, suna kwashe dukiya da abubuwa masu daraja suna mai da yawanci gwauraye a cikinki.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ฺงูููโุบูููุฑู ุงูููููุจูุงููููุชู ู
ูุงุณู ุญูุทููู ุจูุงูู ุณููู ููู
ู ุฏู ุฐูุงูู ู
ููู ุฑููุฑู ููุงูููู ุฏูููููููฐ ูููููุงุบูููฐ ุฏูุจููุฑูุฏู ููููุงู
ูุ ุณููู ุซูููููููฐ ุฑูุงูููููู ู
ูุชูููููฐุ ุณููู ฺจููุซูููฐ ููุงูููู ุงููุฌููู ุฏู ุงููุจูุจููู ู
ูุงุณู ุฏูุฑูุฌูุ ุณููู ููู
ูุณูุง ู
ูุงุชูุงุฏููููู ุณููู ุฑูุณู ู
ูุฐูููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Annabawanta suna kama da zakoki masu ruri waษanda suke yayyage ganimar da suka samu. Sun kashe mutane, sun ฦwace dukiya da abubuwa masu daraja. Sun sa mata da yawa sun rasa mazansu.