Ezekiel 22:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ka kuma ce, โGa abin da Ubangiji Mai Iko Duka ya ce ya birnin da take kawo wa kansa hallaka ta wurin kisankai a cikinta kina kuma ฦazantar da kanki ta wurin yin gumaka,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููุซูููฐุ โนุงููููุฌู ุนูุจูููโุบูุฌู ููููููููฐูู ุ ููููุชููุงููููุ ููุง ูููู ุจูุฑููู ู
ููู ุธูุจูุฏู ุฌููู ุนูุซููููููู! ููููููู ููุฌููฐููุงู ูููุงูููุซููู ุญูููููุซูููููุ ููุง ูููู ู
ููููููู ุบูู
ูููุ ุฏููุงูู
ููู ฺููงูุธูููุชูุฑู ุฏููููููู!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ka ce masa, โNi Ubangiji Allah na ce, birnin da yake kisankai, yana kuma bauta wa gumaka don ya ฦazantar da kansa, lokacinsa zai yi!