Ezekiel 22:30 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ€œNa nemi mutum guda a cikinsu wanda zai gina katanga ya tsaya a gabana a tsakani a madadin ฦ™asar don kada in hallaka ta, amma ban sami ko ษ—aya ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ู†ูŽุง ู†ูœู‰ูฐู…ู ู…ูุชูู…ู’ ุฏูŽุบูŽ ุซููƒูู†ู’ุณู ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ุฐูŽูŠู’ ฺ ูŽุฑูŽ ูƒูŽุชูŽู†ู’โ€ŒุบูŽุฑู’ ูŠูŽฺŸูŽูŠูŽ ุงู”ูŽุบูŽุจูŽู†ูŽ ุงู”ูŽู…ูŽุฏูŽุฏูู†ู’ ฺงูŽุณูŽุฑู’ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ูƒูŽุฏูŽ ุงู•ูู†ู’ู‡ูŽู„ู‘ูŽูƒูŽุฑู’ ุฏูŽ ุนูุชูŽุž ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุจูŽู†ู’ ุณูŽุงู…ู ูƒููˆุงู’ูˆูŽุจูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai na nemi mutum a cikinsu wanda zai gina garun ya tsaya a hauren garun a gabana, domin kada in hallaka ฦ™asar, amma ban sami kowa ba.