Ezekiel 22:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗanda suke kusa da waɗanda suke nesa za su yi miki ba’a, ya ke birni marar kunya, cike da rigima.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَطَنْدَ سُكٜىٰ كُسَدَ وَطَنْدَ سُكٜىٰ نٜىٰسَ، ذَاسُيِ مَكَ بَعَ، كَيْ بِرْنِ مَيْ مُوغُنْ سُونَ، ثِكٜىٰ دَ تَادَ حَنْكَلِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗanda suke kusa, da waɗanda suke nesa za su yi maka ba'a, gama kai shahararren mugu ne, cike da hargitsi.