Ezekiel 22:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kin rena abubuwana masu tsarki kika kuma ƙazantar da Asabbataina.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَرٜىٰنَ أَبُبُوَنَ دَ عَكَ كٜىٰٻٜىٰ دَ ڟَرْكِے، كَيِ بَنْظَ دَ رَانَرْ هُوتُ تَمَكُواْ تَاوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka raina tsarkakan abubuwa, ka kuma ɓata ranar Asabar ɗina.