Ezekiel 22:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A cikinki akwai mutane waɗanda suka nace su yi kisankai; a cikinki akwai waɗanda suke ci a dutsen tsafi suna yin ayyukan lalata.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَثِكِنْكَ أَݣَويْ مُتَنٜىٰ مَاسُ بَظَ مَغَنَرْ ٻَاتَ سُونَ دُواْمِنْ أَ ظُبْدَ جِنِ؞ أَݣَويْ كُمَ مُتَنٜىٰنْ دَسُكٜىٰ ثِنْ عَبِنْثِنْ هَدَايَرْدَ عَكَ مِيڧَا وَغُمَكَ عَتُدَّيْ، سُنَ كُمَ عَيْكَتَ لَلَتَ عَثِكِنْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Akwai mutane a cikinka waɗanda suke haddasa rikici don su zubar da jini, akwai kuma mutanen da suke cin abinci a matsafai, akwai mutanen da suke aikata lalata.