Ezekiel 23:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ita ma ta yi ta kai da kawowa cikin Assuriyawa, gwamnoni da manyan sojoji; mayaƙa masu saye da kayan yaƙi, suna bisa dawakai, dukansu samari ne masu bansha’awa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَايِ تَشَعَوَرْ أَسُّرِيَاوَا، وَتُواْ ڠُومْنُواْنِ دَ دَتَّاوَا دَ مَاسُ عِيَ يَاڧِ وَطَنْدَ سُكٜىٰ سَنْيٜىٰ دَ كَايَنْ يَاڧِ، مَاسُ هَوَنْ دَوَكِ؞ دُكَنْسُ ݣَوَوَنْ سَمَارِنٜىٰ مَاسُ بَنْ شَعَوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ta yi ta kai da kawowa cikin Assuriyawa, a wurin masu mulki da manyan sojoji waɗanda suke saye da kayan yaƙi, suna bisa kan dawakai, dukansu samari ne masu bansha'awa.