Ezekiel 23:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na ga cewa ita ma ta ƙazantar da kanta; dukansu biyu sun bi hanya guda.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَاكُوَ غَنِ يَدَّ تَڧَظَنْتُ كَمَرْ یَرْعُوَرْتَ؞ دُكَنْسُ بِيُ سُكَبِے حَنْيَ طَيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na ga ta ƙazantu. Dukansu biyu suka bi hanya ɗaya.