Ezekiel 23:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Amma karuwancinta ya zarce. Ta ga an zāna mutane a kan bango, siffofin sojojin Kaldiyawa suna cikin jajjayen riguna,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«عَمَّا تَا ڧَارُ ثِكِنْ كَارُوَنْثِنْتَ؞ تَا كُمَيِ شَعَوَرْ ذَانِنْ صِڢُّواْڢِنْ مَظَا أَجِكِنْ بَنْ‌غُواْ، صِڢُّواْڢِنْ كَلْدِيَاوَا وَطَنْدَ عَكَ ذَانَ دَ جَرْ كَلَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Amma karuwancinta ya zarce. Ta ga an zāna mutane a jikin bango, siffofin Kaldiyawa ne aka zāna da jan launi!