Ezekiel 23:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
da ษamara a gindinsu da rawuna a kansu suna kaษawa falfal; dukansu sun yi kamar jarumawan kekunan yaฦin Babiloniyawa โyan Kaldiya.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐูุงูููู ููููููู ุณูููุฏู ุงููุจููู ุทูู
ูุฑู ุงููุบูููุฏูููุณู ุฏู ุถููููู ุนูููููููููุณูุ ุฏูููููุณู ุณููู ููู
ู ุฏู ุดููุบูุจููููุ ุจูุณูุบู ุงููุฑููู ุฑูุงููููุฑู ู
ูุชูููููฐูู ุจูุงุจูููู ููุทูููุฏู ุนูููููุญููู ฺงูุณูุฑูุณู ุซูููฐ ููููุฏูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sun sha ษamara a gindinsu, da rawuna a kansu suna kaษawa filfil. Dukansu suna kama da jarumawa. Su siffofi suna kama da mutanen Babila na ฦasar Kaldiya.