Ezekiel 23:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Nan da nan da ta gan su, sai ta yi sha’awarsu ta aika da ’yan aika zuwa wurinsu a Kaldiya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ تَغَنْسُ، تَيِ شَعَوَرْسُ تَنَ مَرْمَرِنْسُ، حَرْ مَا تَعَيْكَ یَنْ عَيْكَ ذُوَا وُرِنْسُ عَڧَسَرْ كَلْدِيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da ta gan su, sai ta yi ta kai da kawowa a cikinsu. Ta aiki jakadu a wurinsu, wato a Kaldiya.