Ezekiel 23:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Babiloniyawan suka zo wurinta, zuwa gadon soyayya, cikin kai da kawowarsu suka ƙazantar da ita. Bayan sun ƙazantar da ita, sai ta ji ƙyamarsu, ta rabu da su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مُتَنٜىٰنْ بَابِيلَ سُكَذُواْ وُرِنْتَ حَرْ ثِكِنْ غَدُوانْتَ نَنُونَ ڧَوْنَ، سُكَ ڧَظَنْتَرْدَ عِتَ دَ لَلَتَرْسُ؞ بَايَنْدَ تَڧَظَنْتَرْ دَكَنْتَ دَسُو، سَيْ تَجِ ڨَمَرْسُ تَجُويَا دَغَ غَرٜىٰسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Babilawa suka zo wurinta, a gadonta na nishaɗi, suka ƙazantar da ita ta wurin kwana da ita. Bayan da sun ƙazantar da ita, sai ta ji ƙyamarsu, ta rabu da su.