Ezekiel 23:18 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da ta ci gaba da yin karuwancinta a fili ta kuma nuna tsiraicinta, sai na ji ƙyamarta, na rabu da ita, kamar dai yadda na rabu da ’yar’uwarta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَايِ كَارُوَنْثِنْتَ أَ ڢِيلِ، تَبُوطٜىٰ ڟِرَيْثِنْتَ، نِے كُوَ نَجِ ڨَمَرْتَ نَجُويَا دَغَ غَرٜىٰتَ، كَمَرْ يَدَّ نَجُويَ دَغَ یَرْعُوَرْتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ta yi ta karuwancinta a fili, ta bayyana tsiraicinta. Sai na ji ƙyamarta, na rabu da ita kamar yadda na rabu da 'yar'uwarta.