Ezekiel 23:20 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A can ta yi ta kai da kawowa da kwartayenta, waɗanda al’auransu kamar na jakuna ne waɗanda maniyyinsu kuwa kamar na dawakai ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِتَ كُوَ دَ شَعَوَرْتَ تَيِ تَمَرْمَرِنْسُ، سُو وَطَنْدَ أَذَّكَرِنْسُ كَمَرْ نَجَاكِنٜىٰ، مَنِيِّنْسُ كُمَ كَمَرْ نَڧُواْسَسُّنْ دَوَكِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ta yi ta kai da kawowa tsakanin kwartayenta waɗanda al'auransu kamar na jakai ne, maniyyinsu kuwa kamar na dawakai ne.