Ezekiel 23:22 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Saboda haka, Oholiba, ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa zan zuga kwartayenki su yi gāba da ke, su waɗanda kika ji ƙyamarsu, zan kuma kawo su su yi gāba da ke daga kowane gefe,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِنْجِنِ عُبَنْغِجِ يَهْوٜىٰهْ ، دُواْمِنْ حَكَ، يَا كٜىٰ عُواْهُواْلِبَ، غَاشِ، ذَنْسَا مَسُواْيَنْكِ سُيِ غَابَادَكٜىٰ، سُو وَطَنْدَ دَغَ غَرٜىٰسُ كِكَ جُويَا ثِكِنْ ڨَمَ، ذَنْ كُمَسَا سُيِ غَابَادَكٜىٰ دَغَ كُواْوَنٜىٰ غٜىٰڢٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Domin haka, ya Oholiba, ni, Ubangiji Allah na ce zan kuta kwartayenki su yi gāba da ke, waɗanda kika ji ƙyamarsu, kika rabu da su. Daga kowane sashi zan sa su zo su yi gāba da ke.