Ezekiel 23:25 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan nuna fushin kishina a kanki, za su kuwa wulaƙanta ki da fushi. Za su yanke hancinki da kunnuwanki, waɗanda suka rage miki kuma za a kashe su da takobi. Za su kama ’ya’yanki maza da mata, waɗanda suka rage miki kuwa za a ƙone su da wuta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَنْسَا ڢُشِنَ يَيِ ڧُونَ عَكَنْكِ، دُواْمِنْ سُحُكُنْتَكِ عَثِكِنْ ڢُشِے؞ ذَاسُثِرٜىٰ حَنْثِنْكِ دَ كُنُّوَنْكِ؞ وَطَنْدَ سُكَ ضَغٜىٰ عَثِكِنْكِ، ذَاعَ كَشٜىٰسُ دَ تَكُواْبِے؞ ذَاسُ ڨُوثٜىٰ یَیَنْكِ مَظَا دَ مَاتَا، وَطَنْدَ سُكَ ضَغٜىٰ عَثِكِنْكِ كُمَ وُتَا ذَاتَ ثِنْيٜىٰسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan yi fushi da ke don su wulakanta ki. Za su datse hancinki da kunnuwanki. Waɗanda suka rage miki za a kashe su da takobi. Za su kama 'ya'yanki mata da maza, waɗanda suka rage miki kuwa, za a ƙone su da wuta.