Ezekiel 23:27 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta haka zan tsai da marmari da kuma karuwancin da kika fara a Masar. Ba za ki dubi waɗannan abubuwa da marmari ko ki ƙara tuna da Masar ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَهَكَ، ذَنْ كَٰوُاْ ڧَرْشٜىٰنْ أَيُّكَنْ بَنْ ڨَمَرْكِ دَ كَارُوَنْثِنْكِ وَطَنْدَ كِكَ كَٰوُاْ دَغَ ڧَسَرْ مَصَرْ؞ بَذَاكِ ڧَارَ يِنْ مَرْمَرِنْسُبَ، كُواْ كِڧَارَ تُنَاوَا دَ مَصَرْ بَكُمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan ƙarasa lalatarki da karuwancinki da kika kawo daga ƙasar Masar, don kada ki ƙara ɗaga idonki ki dubi Masarawa, ko ki ƙara tunawa da su.