Ezekiel 23:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka zama karuwai a Masar, suka yi karuwanci tun daga ฦuruciyarsu. A wancan ฦasar an rungumi mamansu da ฦirjinsu na budurwanci.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููููู ููุงุฑูููููุซู ุงูู ู
ูุตูุฑูุ ุณููููู ููุงุฑูููููุซูููููู ุชููู ุณููู ุซููููู ฺงูุฑูุซูููุฑูุณูุ ุซููู ุนููู ู
ูู
ููุงฺู ูููุงููููุงููุณู ุนููููู ููุณู ุฏู ุจูุงูููู ูููุงููููุงููุณูุ ุณููู ุจูุฏูุฑูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sun yi karuwanci a Masar, a lokacin 'yan matancinsu, aka rungumi mamansu da ฦirjinsu.