Ezekiel 23:33 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za ki cika da buguwa da baƙin ciki, kwaf lalaci da kaɗaici, kwaf na ’yar’uwarki Samariya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاكِشَا كِبُغُ دَ بَڧِنْ ثِكِ؞ ݣُوڢْ نَبَنْ ڟُواْرُواْ دَ لَلَثٜىٰوَ إِرِنْ ݣُوڢْ نَحُكُنْثِنْ دَ نَيِ وَیَرْعُوَرْكِ سَمَرِيَ كٜىٰنَنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za ki sha wahala da baƙin ciki, Hukunci na bantsoro da lalacewa, Shi ne irin hukuncin da aka yi wa 'yarki Samariya.