Ezekiel 23:35 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Saboda haka ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa da yake kin manta da ni kika tura ni bayanki, dole ki sha sakamakon marmarinki da karuwancinki.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«إِنْجِنِ عُبَنْغِجِ يَهْوٜىٰهْ ، غَاشِ، سَبُواْدَ كِنْمَنْتَادَنِے كِكَ كُمَ كَوَرْ دَنِے عَبَايَنْكِ، تُواْ، دُواْمِنْ حَكَ سَيْكِطَوْكِ أَلْحَكِنْ أَيُّكَنْكِ نَبَنْ ڨَمَ دَ كَارُوَنْثِنْكِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya ce, “Da yake kin manta da ni, kin ba ni baya. Don haka ki ɗauki hakkin lalatarki da karuwancinki.”