Ezekiel 23:36 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji ya ce mini, โฦan mutum, za ka shariโanta Ohola da Oholiba? To, sai ka kalubalance su da ayyukansu masu banฦyama,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููููููููฐูู ููุซูููฐ ู
ููู ยซููุง ูููู ุทููู ู
ูุชูู
ูุ ูููู ุณููููููู ูู ุนููุงููููุงููู ุฏู ุนููุงููููุงูููุจู ุดูุฑููุนูุ ุณููู ููุณูููุฑู ู
ูุณู ุฏู ุงูููููููููุณู ููุจููู ฺจูู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Ubangiji ya ce mini, โฦan mutum, ko ka shara'anta wa Ohola da Oholiba? To, sai ka faษa musu mugayen ayyukansu.