Ezekiel 23:37 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
gama sun yi zina kuma jinin yana a hannuwansu. Sun yi zina da gumakansu; har suka miƙa ’ya’yansu da suka haifa mini, su zama musu abinci.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا سُنْيِ ظِنَ، كُمَ أَلْحَكِنْ ظُبْدَ جِنِ يَنَ أَ حَنُّوَنْسُ؞ سُكَثِ أَمَانَتَ سُكَيِ كَارُوَنْثِ تَوُرِنْ بَوْتَرْ غُمَكَنْسُ؞ حَرْ مَا سُنْ مِيڧَا وَغُمَكَ یَیَنْسُ وَطَنْدَ سُكَ حَيْڢَ مِنِ، یَیَنْسُ سُكَ ذَمَ هَدَايَرْ عَبِنْثِ غَ غُمَكَنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama sun yi zina da kisankai, sun bauta wa gumakansu, har ma sun miƙa musu 'ya'yansu maza da suka haifa mini, su zama abincinsu.