Ezekiel 23:38 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sun kuma yi mini wannan. A lokaci guda sun ƙazantar da wuri mai tsarkina suka ɓata Asabbataina.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَنْدَ حَكَ غَا أَبِنْدَ سُكَيِ مِنِ، سُنْيِ بَنْظَ دَ وُرِينَ مَيْ ڟَرْكِے، سُنْ كُمَ ڧَظَنْتَرْدَ رَانَرْ هُوتُ تَمَكُواْ تَاوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga kuma abin da suka yi mini, sun ƙazantar da Haikalina a ranar, sun kuma ɓata ranar Asabar ɗina.