Ezekiel 23:39 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A ranar da suka miƙa ’ya’yansu ga gumakansu, sai suka shiga wuri mai tsarkina suka kuma ƙazantar da shi. Abin da suka yi a gidana ke nan.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَايَنْدَ سُكَ غَمَ كَكَّشٜىٰ یَیَنْسُ تَوُرِنْ مِيڧَسُ هَدَايَ غَ غُمَكَنْسُ، أَ رَانَرْ نَنْ كُمَ سُكَ شِغَ وُرِينَ مَيْ ڟَرْكِے دُواْمِنْ سُيِ بَنْظَ دَشِ؞ أَبِنْدَ سُكَيِ كٜىٰنَنْ أَ غِدَانَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama a ranar da suka kashe 'ya'yansu, suka miƙa su hadaya ga gumakansu, sai suka shiga Haikalina suka ƙazantar da shi. Abin da suka yi ke nan cikin Haidalina.