Ezekiel 23:40 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Sun ma aiki manzanni wa mutanen da suka zo daga nesa, kuma da suka iso kun yi wanka dominsu, kuka yi shafe-shafen idanunku, kuka kuma sa kayan adonku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«عَكَيْ عَكَيْ سُنْيِ تَعَيْكِ یَنْ عَيْكَ دُواْمِنْ یَنْ عَيْكَنْ سُكِرَوُاْ مُتَنٜىٰ دَغَ وُرِے مَيْ نِيسَ؞ مُتَنٜىٰنْ كُوَ سُكَذُواْ؞ سَبُواْدَسُو، يَا عُواْهُواْلِبَ، كِكَيِ وَنْكَ، كِكَثِ ݣُولِّيَ، كِكَيِ أَدُواْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Kun aiki manzo wurin mutanen da suke nesa su kuwa suka zo. Saboda su kun yi wanka, kun sa kwalli, kun ci ado.