Ezekiel 23:41 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kuka zauna a gado mai daraja, da tebur a shirye a gabanku wanda kun ajiye turare da maina.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كِكَ ذَوْنَ عَبَبَّرْ كُجٜىٰرَ مَيْ دَرَجَ؞ أَغَبَنْ كُجٜىٰرَرْ، عَكَ شِرْيَ تٜىٰبُرْ عِنْدَ كِكَ أَجِيٜىٰ تُرَارٜىٰنَ دَ مَيْنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kun zauna a gado mai daraja, da tebur a shirye a gabansa. A kansa kuka ajiye turarena da maina.