Ezekiel 23:42 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โSurutun taron mutane marasa kula suna kewaye da ita; aka kawo Sabenawa daga hamada tare da mutane daga mashaya, suka sa mundaye a hannuwan macen da kuma โyarโuwarta suka kuma sa rawani masu kyau a kawunansu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุฌู ู
ูุฑูููุฑู ุชูุงุฑููุงูู ุฌูู
ูุนู ููููฐููููููฐ ุฏู ุนูุชูุ ุชูุฑูููฐุฏู ุจฺูงููู ุฏู ุนููู ูููฐููุงู ุนูุจูุบูููฐ ุฏูุบู ุฏูุงุฌูุ ุณูููุณูุง ููุฑูููุฑููุงู ุงูู ุญูููููููู ู
ูุชููู ุฏู ููููููููู ู
ููููู ุนูููููููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A wurinta akwai hayaniyar taron mutane marasa kula, sai kuma aka kawo mutane irinsu, mashaya daga jeji. Suka sa mundaye a hannuwan matan, suka kuma sa kambi masu kyau a kawunansu.