Ezekiel 23:43 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai na yi magana a kan wadda ta ƙare ƙarfi ta wurin karuwanci na ce, ‘Yanzu bari su yi amfani da ita kamar karuwa, gama abin da take ke nan.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«سَيْ نَثٜىٰ، أَيَّ، دُكْ تَڟُوڢَ عَثِكِنْ ظِنَ، عَمَّا دُكْدَهَكَ سُكَ ثِيغَبَدَ يِنْ ظِنَ دَ عِتَ أَ حَكَ طِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai na yi magana a kanta, ita wadda ta ƙare ƙarfinta da yin zina, yanzu za su yi zina da ita da ta zama haka?