Ezekiel 23:47 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Taron mutanen za su jajjefe su, su kuma sassare su da takuba; za su kashe ’ya’yansu maza da mata su kuma ƙone gidajensu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ضُنْدُنَارْ سُواْجَنْ ذَاتَ جٜىٰجّٜىٰڢٜىٰسُ دَ دُوَڟُو، تَسَسَّرٜىٰسُ دَ تَكُواْبِے، ذَاتَ كَكَّشٜىٰ یَیَنْسُ مَظَا دَ مَاتَا، تَكُمَ ڧُواْنٜىٰ غِدَاجٜىٰنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Rundunar za ta jajjefe su da duwatsu, ta sassare su da takuba. Za ta kuma kashe 'ya'yansu mata da maza, ta ƙone gidajensu.