Ezekiel 23:48 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ta haka zan kawo ƙarshe ga lalaci a ƙasar, don dukan mata su ji gargaɗi kada kuma su kwaikwaye ku
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَهَكَ ذَنْ كَٰوُاْ ڧَرْشٜىٰنْ أَبِنْ بَنْ ڨَمَ عَثِكِنْ ڧَسَرْ، دُواْمِنْ دُكَنْ مَاتَا سُيِ كُواْيِ، كَدَ سُسَاكٜىٰ شِغَ أَيُّكَنْ بَنْ ڨَمَرْ نَنْ دَ كُكَيِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ta haka zan kawo ƙarshen lalata a cikin ƙasar domin dukan mata su sami faɗaka, kada su yi lalata kamar yadda kuka yi.