Ezekiel 23:49 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za ku sha hukuncin lalacinku ku kuma ษauki hakkin zunuban bautar gumaka. Saโan nan za ku san cewa Ni ne Ubangiji Mai Iko Duka.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐูุงุนู ุญูููููุชููู ุณูุจููุงูุฏู ุงููููููููููู ููุจููู ฺจูู
ูุ ุฐูุงูู ููู
ู ุทููููู ุงููููุญููููู ุฐููููุจููููู ููุจูููุชูุฑู ุบูู
ูููุ ุฐูุงูู ุณููู ุซูููฐูู ููููููฐ ุนูุจูููโุบูุฌู ููููููููฐูู ุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za a hukunta ku saboda lalatarku, za ku sha hukunci saboda zunubin bautar gumaka, za ku kuwa sani ni ne Ubangiji Allah.โ