Ezekiel 23:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ohola ta shiga karuwanci yayinda take zamana; ta kuwa yi ta kai da kawowa da kwartayenta, Assuriyawa, mayaƙa
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِتَ عُواْهُواْلَ تَايِ كَارُوَنْثِ سَعَدَّ تَكٜىٰ تَاوَ، تَايِ تَشَعَوَرْ مَسُواْيَنْتَ أَسُّرِيَاوَا وَطَنْدَ سُكٜىٰ سُواْجُواْجِ نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ohola ta yi karuwanci sa'ad da take zamana. Ta yi ta kai da kawowa a tsakanin kwartayenta, Assuriyawa,