Ezekiel 23:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta ba da kanta ga duk waɗanda suke masu ilimin Assuriya ta kuma ƙazantar da kanta da dukan gumaka na kowa da take kai da kawowa a cikinsu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَا بَادَ كَنْتَ تَنَ كَارُوَنْثِ غَ دُكَنْسُ، وَتُواْ، ذَاٻَٻُّنْ مَظَا نَ أَسُّرِيَ؞ تَا ڧَظَنْتَرْ دَكَنْتَ دَ دُكَنْ غُمَكَنْ كُواْوَنٜىٰ طَيَنْسُ وَنْدَ تَكٜىٰ مَرْمَرِنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ta yi karuwanci da su, dukan waɗanda suke ƙusoshin Assuriya, ta kuma ƙazantar da kanta tsakanin gumakan da ta yi ta kai da kawowa a cikinsu.