Ezekiel 23:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Saboda haka na bashe ta ga kwartayenta, Assuriyawa, waɗanda ta yi ta kai da kawowa a cikinsu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَبُواْدَ حَكَ نَا مِيڧَتَ أَ حَنُّنْ مَسُواْيَنْتَ، ثِكِنْ حَنُّنْ أَسُّرِيَاوَا وَطَنْدَ تَيِ تَيَوَنْ شَعَوَرْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin haka na bashe ta a hannun kwartayenta, Assuriyawa, waɗanda ta yi ta kai da kawowa a cikinsu.