Ezekiel 24:23 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za ku naษa rawunanku a kai ku sa takalmanku a ฦafafunku. Ba za ku yi kuka ko makoki ba amma za ku lalace saboda zunubanku ku kuma yi ta yin nishi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐูุงูู ููุทู ุถููููููููู ุนููููููููููู ููุณูุง ุชูุงููููู
ูููููุ ุจูุฐูุงูููู ู
ููููุงููู ูููุงู ูููููุง ุจูุ ุนูู
ููุง ุฐูุงูู ููููุซูููฐ ุนูุซููููู ฺููููขููุงฺูขููููู ูููู ุชููููู ูููุดูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za ku naษa rawunanku, ku sa takalmanku, ba za ku kuma yi makoki ko kuka ba, amma za ku lalace cikin zunubanku. Za ku yi ta nishi.